Tafsirin Sura Al-Lail 92:16

﴿الَّذِي كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰ﴾

Fassarar ma'ana

Wanda ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

أي كذب بالخير وتولى عن طاعة الأمر«مجموع الفتاوى» 7/59
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (92:15)Aya ta gaba (92:17)