Tafsirin Sura Al-Muminoon 23:60

﴿وَالَّذِينَ يُؤْتُونَ مَا آتَوا وَّقُلُوبُهُمْ وَجِلَةٌ أَنَّهُمْ إِلَىٰ رَبِّهِمْ رَاجِعُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Da waɗanda ke bãyar da abin da suka bãyar, alhãli kuwa zukãtansu sunã tsõrace dõmin sunã kõmãwa zuwa ga Ubangijinsu,

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فهو - مع إحسانه - معتذر في إحسانه. ولذلك مدح الله أولياءه بالوجل منه مع إحسانهم بقوله: {والذين يؤتون ما آتوا وقلوبهم وجلة} [المؤمنون: 60]«مدارج السالكين بين منازل إياك نعبد وإياك نستعين» 2/308
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (23:53)Aya ta gaba (23:61)