Tafsirin Sura An-Nahl 16:117

﴿مَتَاعٌ قَلِيلٌ وَلَهُمْ عَذَابٌ أَلِيمٌ﴾

Fassarar ma'ana

Jin dãɗi ne kaɗan. Kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

فتقدم إليهم سبحانه بالوعيد على الكذب عليه في أحكامه، وقولهم لما لم يحرمه: هذا حرام، ولما لم يحله: هذا حلال«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 1/31
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (16:116)Aya ta gaba (16:120)