Tafsirin Sura Al-Hijr 15:40

﴿إِلَّا عِبَادَكَ مِنْهُمُ الْمُخْلَصِينَ﴾

Fassarar ma'ana

"Fãce bãyinKa daga gare su, waɗanda Ka tsarkake."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

بمعنى العابد طوعا وهو الذى يعبده ويستعينه،«قاعدة جامعة في توحيد الله وإخلاص الوجه والعمل له عبادة واستعانة» 1/87
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (15:39)Aya ta gaba (15:41)